MANUNIYA: Barazanar zanga-zanga a Najeriya da kuma maganar tube Sanata Ali Ndume daga mukamanshi, Yuli 19, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan barazanar zanga-zanga a Najeriya da kuma maganar tube Sanata Ali Ndume daga mukamanshi.

A saurari shirin a sauti kamar yadda Isah Lawal Ikara ya shirya ya gabatar.

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA EPISODE 178.mp3