ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yiwuwar Karbuwar Tufafin Gargajiya Fiye Da Na Kasashen Duniya Yuli 16, 2024

Ramatu Garba

Shirin Allah Daya Gari BamBam ya yi duba ne kan yiyuwar tufafin gargajiya na Afrika su fi na sauran kasashen duniya samun karbuwa? Ku saurari shirin don jin yadda bikin tallata tufafi da abincin gargajiya ya haifar da cunkoso a kasar Ostiriya.

Burin wasu yan Afrika ke nan da ke son sake fassalta tarihi da al’adun Afrika a kasashen Turai.

Saurari shirin Ramatu Garba:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yiwuwar Karbuwar Tufafin Gargajiya Fiye Da Na Kasashen Duniya Yuli 16, 2024