MATASA A DUNIYAR GIZO: Hira Da Laila Ali Othman Kan Damar Yin Sana’o'i Ta Yanar Gizo, Yuli 14, 2024

Halima AbdulRauf

Shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan makon ya sami bakuncin Laila Ali Othman, fitaciyar ‘yar kasuwa kuma mai gabatar da damarmaki ga matasa a arewacin Najeriya, ganin yadda ta ke amfani da dandalin sada zumunta wajen hada kan matasa guri guda ta taimaka musu wajen cimma buri na rayuwa.

Saurari cikakken shirin da Halima Abdulrauf ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Hira Da Laila Ali Othman Kan Damar Yin Sana’o'i Ta Yanar Gizo, Yuli 14, 2024