MANUNIYA: Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan yunkurin kafa wata sabuwar Jamiyya a Najeriya, Yuli 12, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan yunkurin kafa wata sabuwar Jamiyya a Najeriya don tunkarar gwamnatin Tunibu da kuma maganar yarjejeniyar Samoa.

A saurari shirin a cikin sauti da Isah Lawal Ikara ya shirya ya kuma gabatar.

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan yunkurin kafa wata sabuwar Jamiyya a Najeriya: Yuli 12, 2024