A DAWO LAFIYA: Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Hukumar Kiyaye Hadurra Ta Najeriya FRSC, Shehu Muhammad - Yuni 29, 2024

Baba Makeri

Shirin A Dawo Lafiya na wannan makon yayi wani babban kamu, inda Wakilin Muryar Amurka Babangida Jibril ya tattaunawa da sabon Shugaban Hukumar Kiyaye Hadurra Ta Najeriya Wato Federal Road Safety Corp, FRSC, Malam Shehu Muhammad.

Ga shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Hukumar Kiyaye Hadurra Ta Najeriya FRSC, Shehu Muhammad - Yuni 29, 2024