An Samu Kwace Makamai Masu Yawa Daga Wajen ‘Yan Bindiga - Ministan Tsaro

Your browser doesn’t support HTML5

To a cikin shekara guda, gwamnatin ta shugaba Tinubu a Najeriya ta ce ta samu nasarar kashe ‘yan fashin daji da sauran ‘yan ta’adda kimanin 9500, sannan ta kama wasu kimanin dubu bakwai a yakin da take yi da matsalar tsaro.