TUBALIN TSARO: Rikicin Cikin Gida Ya Barke Tsakanin Bangarorin ‘Yan Bindiga A Jihar Katsina, Mayu 17, 2024

HAssan Maina Kaina

Shirin Tubalin tsaro na wannan mako ya duba yadda wani rikicin cikin gida ya barke tsakanin bangarorin ‘yan bindiga a jihar Katsina inda yayi sanadiyyar wani kartagin dan bindiga da karin wasu mayaka biyar.

A gefe guda kuma mai baiwa shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro yayi karin bayani kan halin da tsaro ke ciki a Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Rikicin Cikin Gida Ya Barke Tsakanin Bangarorin ‘Yan Bindiga A Jihar Katsina, Mayu 17, 2024