ZAMANTAKEWA: Yadda Sarakuna ke Kokari Wajen Hada Kan Kasa, Fabrairu 22, 2024

Zainab Babaji

JOS, NIGERIA - A cikin shirin Zamantakewa na wannan mako mun yi duba kan yadda Sarakuna ke kokari wajen hada kan kasa, la'akari da bambancin addini da kabila a tsakanin jama'a.

Saurarri cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Zamantakewa: Yadda Sarakuna Ke Kokari Wajen Hada Kan Kasa