Wasu Matsaloli Da 'Yan Gudun Hijira Mazauna DRC Ke Fuskanta

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan gudun hijirar Rwanda da Burundi da ke zaune a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun ce suna fuskantar mawuyacin hali saboda rashin taimako daga kungiyoyin agaji