KASUWA A KAI MIKI DOLE: Ziyara A Tsohuwar Kasuwar Jihar Sokoton Najeriya, Mayu 07, 2023

Kasuwa

Tsohuwar Kasuwa ta kunshi kayayyaki daban-daban da suka hada katifar kwanciya, atamfa da takalma da sauransu.

Shirin “Kasuwa A Kai Miki Dole” ya ziyarci Tsohuwar Kasuwa da ke jihar Sokoto arewa maso yammacin Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

Kasuwa A Kai Miki Dole Ziyara A Tsohuwar Kasuwar Sokoto A Najeriya - 10'00" mp3