A sabon shirin za mu duba yadda shahararren malamin Islama, Sheikh Habibu Yahaya Kaura, ya ke gudanar da rayuwar sa ta wa’azi da karantarwa da samun kudin kula da lamuran gida ta hanyar ba da hayar baburan achaba da kuma kurar tura ruwa. Daga bisani babur din ya salwanta, lamarin da Sheik ya ce sai an biya shi hakkinsa.
Your browser doesn’t support HTML5