MANUNIYA: Yanda Batun Canjin Kudi A Najeriya Ya Haifar Da Rikicin Cikin Gida A Jam'iyar APC Mai Mulki - Fabrairu 17, 2023

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan maganar canjin kudi da ya haifar da rikichin cikin gida a Jam'iyyar APC a Najeriya da kuma halin da al'umomin Najeriya ke ciki.

Ga sautin shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA EPISODE 105.mp3