NAKASA BA KASAWA BA: Shugaban Kungiyar Nakasassu A Yankin Kumasi Na Ghana Ya Koka Game Da Yanayin Da Suke Ciki A Yau, Janairu 5, 2023

Souley Mummuni Barma

Shirin nakasa na farko a wannan sabuwar shekarar zai sauka ne a kasar Ghana inda bayanai ke nunin har yanzu masu bukata ta musamman na fama da wariya daga wasu daga cikin wadanda ba su fahimci muhimmancin bai wa wannan rukuni na al’umma kulawar da ta dace ba. A hirarsu da wakilin sashen hausa Hamza Adam, Shugaban kungiyar nakasassu a yankin Kumasi Steven Gyan, ya koka a game da yanayin da suke ciki a yau.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Shugaban Kungiyar Nakasassu A Yankin Kumasi A Ghana Ya Koka Game Da Yanayin Da Suke Ciki A Yau