Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam na wannan mako ya yi nazarin kudurin da Majalisar kasa ta amince na fara amfani da yarukan uwa don koyarwa a makarantun Firamare a fadin Najeriya.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Shirin Amfani Da Manyan Yarukan Uwa Wajen Koyarwa a Makarantun Firamare Na Najeriya - 6'56"