Ciki Da Gaskiya: Takaddamar Rushe Gidajen Mutane A Tsohon Filin Jirgin Saman Bauchi

Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya ya shiga jihar Bauchi, inda wasu mutane suke zargin tsohon shugaban inshorar lafiya Dr. Waziri Bako, da hada kai da hukuma wajen rushe musu gidajensu da suka mallaka.

Saurari shiri na farko cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Takaddamar Rushe Gidajen Mutane A Tsohon Filin Jirgin Saman Bauchi - 10'16"

Saurari shiri na biyu cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Takaddamar Rushe Gidajen Mutane A Tsohon Filin Jirgin Saman Bauchi - Na Biyu - 12'04"