MANUNIYA: Takarar Jam'iyun Adawa LP Da NNPP - Agusta 05, 2022

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon nazari ne akan yunkurin tsige Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wanda 'yan-majalisa su ka sanar da kuma halin da ake ciki yanzu. Shirin kuma ya duba batun takarar Jam'iyyun adawa na LP da NNPP.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Takarar Jam'iyun Adawa LP Da NNPP