MANUNIYA: Barazanar Tsige Shugaba Buhari -Yuli 29, 2022

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya yi dubi game da barazanar tsige Shugaban Kasa Buhari da 'ya'yan Jam'iyyar PDP a Majalisar Dattijai su ka yi da kuma zanga-zangar kungiyar kwadago game da yajin aikin kungiyar malaman Jami'oin Najeriya da sauran batutuwan siyasa.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Barazanar Tsige Shugaba Buhari