Hira Ta Musamman Da Shugaban Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya, EFCC ya ce ko kadan babu siyasa ko bita da kulli, a binciken da suke gudanarwa kan wasu tsofaffin gwamnoni a kasar.