BIDIYO: Koyar Da Sana'a Da Bayar Da Jari Ga Nakasassu

Your browser doesn’t support HTML5

Wata gidauniya tana koya ma nakasassu sana'o'i dabam-dabam tare da samar musu da jari na gudanar da wadannan sana'o'i bayan sun koya