BIDIYO: Wani Da Ya Yi Wa Wata Yarinya Fyade Ya Tsira

Your browser doesn’t support HTML5

A Kano, wata yarinya ‘yar shekaru 13 da aka yi wa fyade har ta haihu amma kotu tayi watsi da karar da aka shigar saboda babu cibiyar gwajin kwayar halittan dan adam na DNA da ka iya tantance mahaifan yaro