VOA60 AFIRKA: Jirgin Ruwan Kasar Jamus Da Ya Ceto 'Yan Gudun Hijira Fiya Da 1000 Ya Isa Sicily

Your browser doesn’t support HTML5

Jirgin ruwan kasar Jamus da ya ceto 'yan gudun hijira fiya da 1000 daga bakin tekun kasar Libya ranar Lahadi ya isa a tashar jiragen ruwan tsibirin Sicily dake Italiya.