Rakiya Abubakar Daya daga cikin 'Yan Matan Chibok da Aka Cetota da Wasu 'Yan Boko Haram da Suka Mika Kansu

BORNO: Rakiya Abubakar one of the Chibok girls rescued with her six-month old baby

BORNO: 'Yan Boko Haram da suka mika kansu da kansu

BORNO: 'Yan Boko Haram da suka mika kansu da kansu

BORNO: 'Yan Boko Haram da suka mika kansu da kansu

Jiya sojojin Najeriya suka ceto Rakiya Abubakar daya daga cikin 'yan matan Chibok da Boko Haram ta sace tun shekarar 2014 tare da danta mai watanni shida.