Bakuwar Dabi'ar Matasa (Dab)

TAMBAYA: Mai ake nufi da wannan sabuwar dabi'a kuma a wadanne irin lokuta matasa ake yin ta, da kuma nasabarta?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.