Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Matasan Garin Gashua Da Sana’ar Da Suka Gada Ta Kamun Kifi, Janairu 15, 2024


Nasiru Adamu
Nasiru Adamu

ABUJA, NIGERIA - A shirin Zauren Matasa na wannan makon zai kammala zantawa da matasa na garin Gashua a jihar Yobe da ke sana'ar da su ka gada daga iyayen su ta kamun kifi, da ke taimaka mu su wajen dogaro da kai.

Matasan na bukatar yashe kogin da ya ratsa garin na su don ceto shi daga koma baya na wadatar ruwa.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

ZAUREN MATASA: Matasan Garin Gashua Da Sana’ar Da Suka Gada Ta Kamun Kifi, Janairu 15, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:54 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG