Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yau Ake Bikin Karamar Sallah a Najeriya


Sarkin Musulmi Muhammadu Sa'ad Abubakar
Sarkin Musulmi Muhammadu Sa'ad Abubakar

Yau Talata ranar hudu ga watan Yuni tazo daidai da ranar ‘daya ga watan Shawwal, ranar da ake karamar sallah a Najeriya.

Kamar yadda sarkin musulmi Sa'ad Abubakar ya bayyana sun sami labarin ganin watan Shawwal daga shugabannin addinin musulunci.

An sami labarin ganin wata ne daga Shehun Borno da sarkin Gwandu da sarkin Damaturu da sarkin Dutse sarkin Guru da kuma Machina dama wasu garuruwa a jihar Sokoto.

A ya yin da ake gudanar da bukukuwan karamar sallah a Najeriya da ma wasu sassan duniya, wakilin Muryar Amurka a Lagos, ya ji ta bakin wasu ‘yan kasar game da shirye-shiryen sallah bana.

Saurari ra’yoyin ‘yan Najeriya cikin rahotan Babangida Jibrin.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:39 0:00

Facebook Forum

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG