ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon daga abubuwan da ya tattauna a ziyarar aikinsa zuwa Najeriya, John Kerry ya bayana mahimmancin kasashen duniya su hada karfi da karfe don magance matsalar sauyin sanayi da duniya take fana da shi a yanzu.
Saurari cikakken shirin: