Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Batun Damfarar Jama’a Ta Hanyar Amfani Da Kungiyoyin Bada Tallafi, Oktoba, 25, 2022


Mahmud Ibrahim Kwari
Mahmud Ibrahim Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun haska fitilla ne akan batun damfarar jama’a ta hanyar amfani da kungiyoyin bada tallafi ko bada Jari kyauta da sunan karfafa sana’o’i ko samar da ayyukan yi a tsakanin al’umma.

Saurari cikakken shirin

‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Damfarar Jama’a Ta Hanyar Amfani Da Kungiyoyin Bada Tallafi, Oktoba, 25, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:00 0:00

XS
SM
MD
LG