Masu sauraron shirye-shiryen Sashin Hausa na Muryar Amurka ga sabon albishir. A wannan makon mai kamawa ne Mahmud Ibrahim Kwari zai fara gabatar muku da sabon shirin 'Yan Kasa Da Hukuma. Ga Mahmud da karin bayani kan abında shirin ya kunsa.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 20, 2024
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya
-
Disamba 07, 2024
Yadda Aka Kirga A WaninRumfar Zabe A Greater Accra
-
Disamba 07, 2024
An Fara Kirga Kuri'un Zaben Ghana