Wasu manoma da kungiyoyi a Afirka na daukar matakan fasaha a yayin da nahiyar ke kokarin shirya kanta don fuskantar illar sauyin yanayi. A kasar Kenya, wata kungiya ta zuba jari a wuraren ajiyar kayan amfanin gona masu sanyi, inda ake ci gaba da rarrabawa mabukata, ciki har da wadanda Fari ya shafa. Brenda Mulinya ta aiko mana da rahoto daga Nairobi.
Yadda Manoman Afirka Ke Daukan Matakan Amfani Da Fasaha Wajen Yaki Da Sauyin Yanayi
Wasu manoma da kungiyoyi a Afirka na daukar matakan fasaha a yayin da nahiyar ke kokarin shirya kanta don fuskantar illar sauyin yanayi. A kasar Kenya, wata kungiya ta zuba jari a wuraren ajiyar kayan amfanin gona masu sanyi, inda ake ci gaba da rarrabawa mabukata, ciki har da wadanda Fari ya shafa.