Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Gasar Wasan Kwallon Kwando Na NBA A Afirka Ya Bude Wa Mata Kofar Shiga


Yadda Gasar Wasan Kwallon Kwando Na NBA A Afirka Ya Bude Wa Mata Kofar Shiga
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:41 0:00

Gasar Lig ta kwallon kwando ta Afirka da aka fara tun shekarar 2019, wani sashe ne na hukumar kwallon kwando ta Amurka wato NBA, da ke fadada lamurran wasan kwallon kwando a nahiyar Afirka, wanda aka fara kakar wasannin ta na farko a shekarar 2021.

XS
SM
MD
LG