WASHINGTON, D.C —
Mabiya addinin Kirista a Jihar Filato, sun bayyana cewa lokaci Kirsimeti dama ce ta nuna kauna wa kowa da kuma yin gaskiya a rayuwa.
A hudubar sa yayin sujadar Kirsimati, Pasto Cephas Bahago ya bayyana zuwan Yesu Almasihu a matsayin haske ga al’ummar duniya baki daya.
An kammala sujadar Kirsimatin ba tare da tashin hankali ba.
Saurari rahoton wakiliyar muryar Amurka, Zainab Babaji, cikin sauti.
Facebook Forum