Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu dake Fafutikan Ganin An Sako 'Yan Matan Chibok Suna Murna


Masu fafutikar ganin an sako 'yan matan Chibok
Masu fafutikar ganin an sako 'yan matan Chibok

Ranar 14 ga watan Afirilun shekarar 2014 'yan kungiyar Boko Haram suka bi dare zuwa makarantar sakandare ta 'yan mata dake garin Chibok suka sace su 'yan makarantar.

Mairo Muhamman Mudi shugabar daya cikin kungiyoyin dake fafutikar neman an sako 'yan matana Chibok tace dole su ji dadi cewa an sako wasu cikin yaran da aka rabasu da iyayensu da makaranta da 'yanuwansu.

Dr. Zainab Abubakar Atiku Bagudu ta jihar tayi wa Allah godiya da fatan sauran ma za'a fito dasu. Dangane da wadda tace ba zata taba barin 'ya'yanta mata su je makaranta ba ta jawo hankalinta akanmahimmancin zaben shugabanni masu adalci da zasu kula da tsaron jama'a.

Ga rahoton Nasiru Adamu El-Hikaya.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:06 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG