Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani Mai Daukan Hoto Ke Tattara Labaran Masu Fama Da Ciwon Yoyon Fitsari Cikin Hotuna


Wani Mai Daukan Hoto Ke Tattara Labaran Masu Fama Da Ciwon Yoyon Fitsari Cikin Hotuna
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:36 0:00

Mai daukan hoton y ace tun lokacin da ya gano muhimmancin daukar hoto kuma da ma yana aiki a matsayin marubuci ta bangaren tallace-tallace, sai ya ji komai ya yi daidai. Yana da baiwa biyu da yawancin mutane ba su da su. To me yasa ba zai hada wadannan basirun ba wajen ba da labarai a nahiyar?

XS
SM
MD
LG