Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani Dan Shekara 8 da Ya Gudu Daga Maiduguri Da Iyayensa


Wani yaro dan aji 2 firamare ya bayyana dalilansu na gudu daga Maiduguri, da abubuwan da suka gani kan hanyarsu ta zuwa Gombe

Wannan dan yaro mai shekara 8 da haihuwa ya bayyanawa wakilin Sashen Hausa na Muryar Amurka, Abdulwahab Muhammad, irin abubuwan da suka gani a kan hanyarsu ta zuwa Gombe tare da iyayensa, a bayan da suka gudo daga Maiduguri.

Wannan ya biyo bayan dokar ta bacin da aka kafa a can, da kuma sabbin matakan tsaron da ake dauka wadanda suka jefa jama'a cikin yanayi na lahaula.

Wani Yaro mai Shekara 8 Da Haihuwa da Yayi Hijira Tare Da Iyayensa Daga Maiduguri Zuwa Gombe- 00:39
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:39 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG