VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau kamfanonin Pfizer da Biotec masu hada magunguna sun ce sakamakon karshe na gwajin maganin Coronavirus da suke kokarin samarwa ya nuna maganin yana aiki da kashi casa'in cikin dari, da wasu sauran labarai.