VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau a Amurka adadin masu kamuwa da Coronavirus ya karu daga 104,000 zuwa 145,000 a ranar Laraba. Aikin na neman yiwa ma'aikatan lafiya yawa, yayin da aka kwantar da fiye da mutane dubu 60 a asibiti, da wasu saurari labarai.
Facebook Forum