Accessibility links
Koma Ga Cikakken Labari
Koma Ga Babbar Kofa
Koma Ga Bincike
Labarai
Najeriya
Afirka
Amurka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya
Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC (30:00)
Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00)
Shirin Rana 1500 UTC (30:00)
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
Shirin Dare 2030 UTC (30:00)
Kallabi 2030 UTC (30:00)
Bidiyo
Taskar VOA
Rahotannin Taskar VOA
Lafiyarmu
Rahotannin Lafiyarmu
Dardumar VOA
VOA60 Afirka
VOA60 Duniya
Bidiyo
Fadi Mu Ji
Wasanni
Nishadi
Sana’o’i
Shirye-shirye
Biyo Mu
Harsuna
Search
Kai-tsaye
Kai-tsaye
Search
Na Baya
Na Gaba
Labari da Dumi-Duminsa
Rumbun Hotuna
VOA Hausa Ta Yi Wata 'Yar Karamar Liyafa
20:06 Fabrairu 13, 2017
Abdoulaziz Adili Toro
Darektan Sashen Afirka na Muryar Amurka, Negussie Mengesha, da wasu manyan VOA sun taya VOA Hausa murnar cimma mizanin kaiwa ga masoya miliyan daya a shafin Facebook.
1
Hagu zuwa dama: Leo Keyen, shugaban VOA Hausa; Ibrahim Alfa Ahmed, manajin edita mai kula da Intanet da kafofin sada zumunci; Negussie Mengesha, shugaban sashen Afirka na VOA.. Fabrairu 13, 2017
2
Hagu zuwa dama: Steven Ferri, manajin edita mai kula da intanet da shafukan sada zumunci na Sashen Afirka; Leo Keyen shugaban VOA Hausa; Ibrahim Alfa Ahmed, manajin edita mai kula da Intanet da shafukan sada zumunci na Sashen Hausa; Negussie Mengesha, shugaban sashen Afirka na VOA; Solomon Chollom Jack, Babban Fardusa na TV na sashen Hausa. Fabrairu 13, 2017
3
Shugaban sashen Afirka, Negussie Mengesha, yana tattaunawa da shugaban sashen binciken labarai na Dakin Labarai na VOA, Tom Detzel, wanda ya halarci liyafar. Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen a dama yana kallo.
4
Julie Gresham ita ma tana diban abinci a lokacin wannan liyafa Fabrairu 13, 2017
Domin Kari
VOA Hausa Ta Yi Wata 'Yar Karamar Liyafa
Labarai masu alaka
HOTUNA: An Zabi Tsohon Firai ministan Somaliya Mohamed Abdullahi Farmajo a Matsayin Sabon Shugaban Kasa
Hotunan: Kungiyar Kwadagon Najeriya Ta Yi Zanga Zanga A Legas
Hotuna: Osinbajo Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Kirista Da Su Rika Koyi Da Yesu Almasihu
HOTUNA: Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Haiti Jovenel Moïse
HOTUNA: Gasar Nuna Hotuna A Birnin Jos
Taron Neman Zaman Lafiya A Jihar Zamfara
Shugaban 'Yan Adawan UDPS Na Kasar Congo Etienne Tshisekedi Ya Rasu Ya Na Da Shekaru 84
XS
SM
MD
LG