Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya kai ziyarar jaje jihar Plato inda aka kai hare hare a wadansu kauyuka dake yankin Gashish da ya janyo asarar rayuka sama da dari biyu da raunata da dama, da kuma asarar kaddarori a karamar hukumar Barikin Ladi..