Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin kasar, ya yi wani zaman jin bahasi daga jami’an ma’aikatar harkokin wajen Amurka da kuma na hukumar Amurka da ke ayyukan raya kasashen waje ta USAID akan zaben Najeriya na shekarar 2019 da ke tafe
Facebook Forum