Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Kokarin Shawo Kan Barkewar Cutar Kwalar Biyo Bayan Ambaliyar Ruwa A Borno


TASKAR VOA: Kokarin Shawo Kan Barkewar Cutar Kwalar Biyo Bayan Ambaliyar Ruwa A Borno
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:18 0:00

Har yanzu muna kam batun kiwon lafiyar. Jami’ai a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya sun ce suna kara azama wajen shawo kan barkewar cutar kwalara, biyo bayan mummunar ambaliyar ruwa da ta faru a baya-bayan nan da ta raba kusan mutane miliyan biyu da muhallansu.

XS
SM
MD
LG