No media source currently available
Rashin manufofi da suka dace da kuma tsadar kudin takara, su na daga cikin kalubalen da matasa a Najeriya ke fuskanta a game da shiga siyasa da shugabanci.