Yayin da yake shirin kammala wa’adin mulkinsa, Shugaba Joe Biden ya kulla wata sabuwar dangantaka tsakanin Amurka da nahiyar Afirka. A cikin wannan fassarar rahoton wakiliyar Muryar Amurka a Fadar White House Anita Powell, Biden ya kafa tarihi a ziyarar da ya kai kasar Angola.
TASKAR VOA: Biden Ya Kulla Sabuwar Yarjejeniyar Dangantaka Tsakanin Amurka da Afirka