Labaran wannan makon sun hada da gagarumar liyafar tarbar zakaran kokawar Taekwando ta duniya kuma dan Nijar, da yadda matan kabilar Irgwe suke sutura kafin zuwan turawa yankin arewacin Najeriya har da kuma bikin nuna kayayyakin tarihin dimokradiyya a Amurka.
Facebook Forum