Taron Shekara-Shekara Na al’umar Musulman Afirka A Jamus
An gudanar da taron shekara-shekara na al’umar Musulman Afirka na nahiyar Turai a kasar Jamus, manyan baki a taron sun hada da Sheikh Aminu Daurawa da Farfesa Mansur Isah Yelwa.

5
Taron al’umar Musulman Afirka a yi a Jamus

6
Sheikh Aminu Daurawa da Farfesa Mansur Isah Yelwa