Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taimakon Yan'uwana Mata Ya Zaburar Dani Wajen Neman Ilimi


Salma Ibrahim Kabo
Salma Ibrahim Kabo

Salma Ibrahim Kabo, ina zangon karshe don kammala karatun digirin farko a fannin kiwon lafiya a jami'ar Changsha dake kasar Chaina, wanda nake ganin cewar karatu ne da yakamata ace 'ya'ya mata suna tururuwa wajen ganin sunyi.

Dominu kuwa ta wannan hanyar ne kawai zamu iya bada tamu gudunmawar, ganin yada wasu iyayen mu har a wannan zamanin basu barin iyalansu zuwa asibiti a dalilin babu mata da zasu dubasu.

Ina kara kira ga ;'yan mata da su maida hankali wajen neman ilimi a fanin lafiya da duk wani karatu da ya shafi lafiya. Don sauraron karashen wannan tattaunawar tamu sai a biyomu.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:23 0:00

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG