Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin Najeriya Sun Mika Wuya ga Sojojin Kamaru


Sojojin Kamaru.
Sojojin Kamaru.

A ranar lahadi nan da ta gabata ne wasu sojojin Najeriya, dauke da makamansu suka mika kansu ga sojojin kasar Kamaru.

A ranar lahadi nan da ta gabata ne wasu sojojin Najeriya, dauke da makamansu suka mika kansu ga sojojin kasar Kamaru.

Su kuwa sojojin na Kamaru, kuwa suka kaisu birnin Marwa, hedkwatar, arewa mai nisa, inda aka nuna su ga jami’an tsaron jihar.

A halin yanzu wasu daga cikinsu an kaisu makarantar Firamare, na Katuwal, yayin da wasu kuma aka kaisu makarantar nan ta Gazawa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:09 0:00
Shiga Kai Tsaye

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG