Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sifaniya Ta Lashe Gasar Euro 2024 Bayan Ta Ci Ingila 2-1


APTOPIX Euro 2024 Soccer Spain England
APTOPIX Euro 2024 Soccer Spain England

Tawagar kwallon kafar Sifaniya ta lashe kofin kasashen nahiyar Turai bayan da ta ci takwararta na kasar Ingila da ci 2-1

Sifaniya ne ta fara zura kwallo jim kadan bayan an dawo daga hutun rabin lokaci inda Nico Lewis ya farke.

Nico Lewis bayan ya farke jim kadan baya an dawo daga hutun rabi lokaci
Nico Lewis bayan ya farke jim kadan baya an dawo daga hutun rabi lokaci

Cole Palmer da ya shigo bayan an dawo daga hutun rabin lokaci ya zura wa Ingila ana minti 73 da taka leda.

Cole Palmer bayan ya zura wa Ingila
Cole Palmer bayan ya zura wa Ingila

Sai dai da sauran minti 4 a kammala wasan Mikel Oyarzabal kara zura ma Sifaniya kwallo.

Wannan shi ne karo na hudu da Sifaniya za ta lashe gasar bayan ta lashe a 1968, 2008, 2012 da 2024.

Wannan shi ne karo na biyu a jere da Ingila ta kai wasan karshe a Euro, bayan da Italiya ta doke ta a Euro 2020 a bugun fenariti a Wembley.

Dandalin Mu Tattauna

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG