Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Kaoriya ta Arewa Ya Kai Ziyara China


Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un shhands ya sha hannu da shugaban China Xi Jinping yayin ziyararsa
Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un shhands ya sha hannu da shugaban China Xi Jinping yayin ziyararsa

A karon farko tunda ya gaji mahaifinsa a matsayin shugaban kasa a shekarar 2011 sai wannan makon ne shugaban na Koriya ta Arewa ya ziyarci China

Shugaban Koriya Ta Arewa Kim Jong Un, ya kai ziyara China cikin makon nan, sai dai ziyarar bata aiki ba ce, kamar yadda kamfanin dillancin labaran kasar Xinhua ya bada rahoto akai yau Laraba.

Wannan ziyarar itace ta farko, ga shugaban wanda saniyar ware ne, tunda ya kama aiki a shekara ta 2011.

Rahotanni a kafofin yada labarai sun ce wani jirgin kasa da aka hakikance yana dauke da wata tawaga daga Koriya ta Arewa ta bar Beijing akarkashin wani matakin tsaro mai tsanani a birnin. Sai dai babu tabbas kan wanda ke cikin jirgin.

Masu fashin baki suka ce ziyarar tana iya zama wata babbar mataki na sauya alkiblar kasar daga fito na fito ta koma amfani da difilomasiyya.

Facebook Forum

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG