Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin Me Trump Yake Nufi da Daukan Tsauraran Matakai Kafin Zabe


 Trump da Clinton 'yan takaran shugabancin kasar Amurka
Trump da Clinton 'yan takaran shugabancin kasar Amurka

Yau saura mako ukku kafin Amurka su doshi rumfunan zabe domin fidda wanda zai shugabanci kasar na tsawon shekaru hudu masu zuwa

Yau ne 'yan takaran zasu yi muhawararsu ta ukku kuma ta karshe kafin Amurkawa su zabi wanda suke so a matsayin shugaban kasa a ranar 20 ga watan Janairu mai zuwa idan Allah Ya kaimu.

Kawo yanzu dai binciken binciken da a keyi sun nuna Hillary Clinton ce take kan gaba tun daga lokacin da aka fara yakin neman zabe.

Wani batu da ya kunno kai shi ne maganganun batsa da aka ji Donald Trump yana yi akan mata a cikin wani bidiyo kana har wa yau mata tara sun fito suna zarginsa da cin zarafinsu.

Ga cikakken rahoton da Sahabo Aliyu Imam ya hada.

please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG