Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shawarar Likita Ga Masu Ciwon "Sickler" a Lokacin Azumi


Jinin Mai Sickler
Jinin Mai Sickler

"Ita cutar Sickler, ba ta son jikin mutum ya bushe, ko a dinga samun karanci ruwa ko takura mussaman ga wadanda suke yawan tashi wanda yake bukatar yawaitar shan magunguna.

A rahotanninmu da muke kawo muku na watan Ramadana, a yau DandalinVOA ya samu bakuncin likitar amosanin jinni Dr. Aisha Amal Galadanchi asibitin koyarwa na malam Aminu Kano.

Ta ce ita cutar sickler ba ta son jikin mutum ya bushe, ko a dinga samun karanci ruwa ko takura, musamman ga wadanda ciwon yake yawan tashi masu, wanda hakan ke bukatar yawaitar shan magunguna.

Dr Galadanci ta kara da cewa, mafi yawan masu wannan ciwo da nasu yake yawan tashi musamman ganin cewar ciwon a wasu lokutan ba wuya jinin mutum ya kafe, ana mai bashi shawarar sawwake wa kansa wannan azumi.

Saurari cikakkiyar hirar Baraka Bashir da Likita Galadanchi:

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:39 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG